in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 28 suka kamu da kwayoyin cutar H7N9 a kasar Sin
2013-04-10 15:05:09 cri

Hukumar kula da harkokin kiwon lafiya da kayyaden haihuwa ta kasar Sin ta ba da wata sanarwa a ran 9 ga wata da dare cewa, tun karfe 5 na yamma, na ranar 8, zuwa karfe 6 na yamma na ranar 9 ga watan, an samu karin mutane 4 da aka tabattar dauke da kwayoyin cutar H7N9.

Ya zuwa yanzu, gaba daya mutane 28 ne suka kamu da cutar H7N9, yayin da mutane 9 daga cikinsu suka rasu a Sin. Sakamako binciken da aka samu ya nuna cewa, a halin yanzu, kwayoyin cutar ba yada tsakanin mutum da mutum ba. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China