in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An sake jinkirtar da lokacin kafuwar sabuwar gwamnatin kasar Libya
2011-09-28 15:02:29 cri

Game da inda Gadhafi yake, har yanzu bangarori daban daban ba su da tabbataccen labarin maboyarsa. Wata tashar Intanet ta ruwaito jawabin da Gadhafi ya yi ta wani gidan rediyo a ran 27 ga wata bisa agogon wurin, cewar zai ci gaba da yaki a kasar Libya a maimakon gudu zuwa wani kasa. Gadhafi ya ce, zai sadaukar da kansa ne kamar wani jarumi. A 'yan kwanaki masu zuwa kuma, mahukuntan kasar Libya zasu hadu da babbar matsala da zai wuce zatonsu. Bugu da kari kuma, a cikin jawabinsa, Gadhafi ya yi suka da babbar murya ga hare-haren da kungiyar NATO ta kai ga kasar Libya. Ya mai cewa,Shugabannin kasashen yammacin duniya sun yi haka ne don kwace man fetur da kasar Libya ke da shi.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China