in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta cimma burin kafa tsarin dokokin gurguzu na musamman
2011-03-10 15:27:23 cri

A ran 10 ga wata a gun taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin a nan birnin Beijing, shugaban hukumar koli dake tsara dokokin kasar Sin wato kwamitin zaunannun wakilan jama'ar kasar Sin Wu Bangguo ya sanar da cewa, ya zuwa karshen shekarar 2010, kasar Sin ta tsara dokoki 236, ya zuwa yanzu an yi nasarar kafa tsarin dokokin gurguzu na musamman na kasar Sin bisa tushen kundin tsarin mulkin kasar. Kana Wu Bangguo ya jaddada cewa,"Tilas ne a aiwatar da tsarin demokuradiyya irin ne gurguzu bisa tsari da dokoki, kana ba za a canja tsari da dokoki domin shugabannin kasar ba. Ya kamata a aiwatar da ayyuka bisa dokoki, da yanke hukunci ga duk wanda ya sabawa doka."

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China