in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na kokarin kafa cikakken tsarin kulawa da tsoffi nan da shekaru biyar masu zuwa
2011-03-09 15:43:58 cri

Dou Yupei ya kuma jaddada cewa, kulawa da tsoffi a gidaje al'adar gargajiya ce ta kasar Sin, amma sakamakon kasancewar kananan gidajen da ba a iya samun iyalai da yawa, ba a iya kula da tsoffi a gida yadda ya kamata ba. Don haka, nan da shekaru biyar masu zuwa, kasar Sin za ta kara kebe kudi ga unguwoyi, a kokarin kafa wasu kyawawan hukumomin kulawa da tsoffi. Dou ya ce, "muna kara kwarin gwiwar kungiyoyin jama'a da masana'antu wajen ba da hidimomi ta fuskar kulawa da tsoffi. A waje daya kuma muna kokarin amfani da tashar Intanet wajen kafa tsarin taimako a wannan fanni."(Kande Gao)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China