in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gano kasar Kenya
2010-09-17 16:21:44 cri

Rumfar kasar Kenya tana shiyyar C ta farfajiyar bikin EXPO na Shanghai na shekarar 2010. A cikin wannan rumfa, a kan iya ganin albarkatun namun daji da halittu iri daban daban da yawa, da kuma gonaki masu yawan albarkatu da birane masu siffar musamman na kasar Kenya. Haka kuma, wake-wake da raye-raye da kuma wasannin da masu wasan fasaha na kasar Kenya suke nunawa suna jawo hankalin masu yawon shakatawa na kasar Sin da na kasashen waje.

Jama'a masu sauraro, kidan da kuka saurara wani kida ne na raye-raye da wake-wake da kungiyar wasan fasaha ta Bomas ta yi. Wasan mai ban sha'awa da kungiyar ta yi ya kasance wasa mafi kyau a ranar rumfar kasar Kenya ta bikin EXPO na Shanghai, 'yan kallo sun yi ta tafi domin nuna yabo.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China