in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin ranar rumfar kasar Nijeriya a gun bikin EXPO na Shanghai zai nuna al'adu masu yawa da suka bunbanta da juna
2010-08-19 14:54:09 cri

Game da bikin ranar rumfar kasar Nijeriya a gun bikin EXPO da ake shiryawa a birnin Shanghai na kasar Sin, Jubrili Martins-Kuye ya nuna cewa, kasar Nijeriya za ta nuna wasanni masu yawa da suka bunbanta da juna ga kasashen duniya. Kuma ya kara da cewa, "za mu nuna al'adun kasarmu, da nuna dukkan fannoni nal'adu masu yawa da suka banbanta da juna, kuma mawaki mai shahara na kasar Nijeriya Lagbaja zai isa birnin Shanghai tare da mu, shi ne daya daga cikin mawaka masu samu karbuwa sosai daga masu sha'awar wakoki na nahiyar Afirka, zai rera wakokinsa tare da marufe fuskarsa."

Wake-wake da raye-raye da Lagbaja zai yi shi ne daya daga cikin al'adun kasar Nijeriya, a matsayin kasar da ke hada da kabilu fiye da 200, kasar Nijeriya tana da al'adu da yawa, ko da yake akwai banbanci a tsakaninsu wajen al'adu da addinai da harsuna, amma kasar Nijeriya tana yin kokari wajen shimfida zaman al'umma mai jituwa.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China