in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a tsugudanr da jama'ar dake fama da bala'in girgizar kasa a Yushu bisa al'adun kabilu
2010-04-22 17:33:31 cri

A ran 22 ga wata, Wang Tao, wakilinmu dake yankin dake fama da bala'in ya samu labari daga hukumomin ba da ilimi na lardin Qinghai cewa, za a maido da ba da karatu kafin karshen watan nan a dukkan makarantu na yankin, kuma wasu dalibai na yankin za su yi karatu a makarantun na sauran yankuna. "Tsering Thar, mataimakin shugaban hukumar ba da ilimi ta lardin Qinghai ya bayyana cewa, aikin dake gabanmu shi ne tabbatar da maido da ba da karatu kafin karshen watan da muke ciki a dukkan makarantu na yankin."(Asabe)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China