in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
"Hai Bao" za ta gaya muku labaru game da bikin baje koli na EXPO
2010-04-22 14:08:11 cri

To, masu sauraro, sabo da karancin lokaci, ba za mu ci gaba da labaru game da bukukuwan baje koli na duniya na EXPO ba. Kuma ba da dadewa ba ne za a kaddamar da bikin baje koli na duniya na EXPO a karo na 41 a birnin Shanghai na kasar Sin. Muna fatan za ku iya kai ziyara a birnin Shanghai, Yanzu bari in gabatar muku da tambayoyi guda biyu na yau. Tambaya ta farko ita ce, bikin baje koli na duniya na EXPO da za a yi a birnin Shanghai na kasar Sin karo na nawa ne da aka shirya bikin baje koli na duniya na EXPO? Tambaya ta biyu ita ce, mene ne babban taken bikin baje koli na duniya na EXPO da za a yi a birnin Shanghai? Jama'a masu sauraro, muna jiran amsoshinku ta wannan adirishi:

China Radio International

PMB 758

Garki, Abuja, Nigeria

(Sanusi Chen)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China