in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yang Jiechi ya cimma nasara a wajen ziyarar da ya kai wa kasar Morocco
2010-01-14 14:55:31 cri

Ban da wadannan kuma, Xu Jinghu ta ce, kasar Morocco ta mai da muhimmanci sosai kan ziyarar Yang Jiechi, kuma bangarorin biyu sun yi shawarwari cikin sahihanci da jituwa. Hakan ya bayyana abokantaka mai dorewa kuma ta gargajiya dake tsakanin Sin da Morocco. Ana sa ran cewa, kasashen biyu za su karfafa hadin gwiwarsu a fannonin tattalin arziki da ciniki da zuba jari da kuma sauransu a karkashin tsarin dandalin tattaunawa na hadin gwiwa dake tsakanin Sin da kasashen Afrika ta yadda za a samu damar bunkasa huldar dake tsakanin Sin da Morocco a dukkan fannoni.(Lami)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China