Sin ciki da waje (chinaabc)
Rediyon kasar Sin
Sashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
--
Al'adun Sinawa
--
Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
--
Tattalin arziki
--
Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
--
Yawo a kasar Sin
--
Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
--
Fagen bincike
--
Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
--
Labaran wasannin
--
Me ka sani
Yankin yin hadin gwiwa tsakanin kasashen Sin da Zambia yana da kyakkyawar makoma a cewar ministan kasuwanci na kasar Zambia
Bayan taron koli na Beijing na dandalin hadin gwiwar da ke tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka, kasar Sin ta fara gina yankin yin hadin gwiwar tattalin arziki da ciniki na farko a Afirka.
Jami'an gwamnatin Kenya da na Sin suna dokin kiran taron dandalin tattaunawar hadin kan kasar Sin da Afrika
Bisa labarin da aka samu, an ce a gun taron ministoci na dandalin tattaunawa kan hadin kan kasar Sin da Afrika da za a yi, Sin da Afrika za su kimanta ci gaban da aka samu a dukkan fannoni wajen tabbatar da hadin kan kasar Sin da kasashen Afrika bayan taron koli na Beijing
Dandalin FOCAC ya samar da wata dama mai muhimmanci ta yadda za a raya huldar da ke tsakanin Sin da Afirka sosai
Daga ranar 8 zuwa ranar 9 ga watan Nuwamba, za a shirya taron ministoci na karo 4 na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar kasar Sin da kasashen Afirka na FOCAC a birnin Sharm ei-Sheikh
Ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bude kofarta ga fararen hula
A ran 31 ga watan Oktoba da yamma, ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bude kofarta ga fararen hula domin dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka
Manufofin da kasar Sin ta dauka kan kasashen Afrika
A ran 12 ga watan Jarairu na shekarar 2006, gwamnatin Sin ta gabatar da takardar matakan da Sin ta dauka kan kasashen Afrika domin kara bunkasa dangantakar dake tsakaninsu
Taron koli na birnin Beijing kuma taron ministoci a karo na 3 na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka
An gudanar da taron koli na birnin Beijing kuma taron ministoci a karo na 3 na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka daga ranar 3 zuwa 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2006 a birnin Beijing
Bayani kan taron ministoci na karo na farko da na biyu na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa a tsakanin Sin da Afrika
Sakamakon kokarin aiki da Sin da Afrika suka yi, ya zuwa yanzu, an riga an yi taron ministoci sau uku na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa a tsakanin Sin da Afrika.