Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-04 11:03:21    
Jami'an gwamnatin Kenya da na Sin suna dokin kiran taron dandalin tattaunawar hadin kan kasar Sin da Afrika

cri

Za a kira taron ministoci a karo na hudu na dandalin tattaunawar hadin kan Sin da Afrika a farkon watan Nuwanba a birnin Sham el-Sheikh na kasar Massar. Wannan taron wani muhimmin taro ne da za a yi kan zumuncin da hadin kai na tsakanin Sin da Afrika bayan taron koli na birnin Beijing da aka yi a shekara ta 2006,taron yana da muhimmiyar ma'ana ga daukaka cigaban dangantaka dake tsakanin Sin da Afrika. Kwanakin baya wakilinmu da ke kasar Kenya ya yi hira da jami'an gwamnatin Kenya da na Sin inda dukkansu suka yaba da ci gaban da aka samu wajen tabbatar da hakikanan matakan da aka dauka na karfafa hadin kan kasar Sin da Afrika bayan taron koli na Beijing suna cike da imani kan kiran taron ministocin da za a yi nan gaba kadan.

1 2 3