Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• An bude taron kasa da kasa kan batun Darfur na kasar Sudan 2007-07-16
A cikin shirinmu na yau za mu kawo muku wani bayani kan taron duniya game da batun Darfur na kasar Sudan da aka fara. A ran 15 ga wata a birnin Tripoli,babban birnin kasar Libya an kira taron duniya kan batun Darfur...
• Garkama takunkumi ba zai amfana wa yunkurin warware batun Darfur na Sudan ba a cewar wani kwararre na kasar Sin 2007-05-31
An labarta, cewa shekaran-jiya, shugaba Bush na kasar Amurka ya shelanta, cewa kasarsa ta tsaida kudurin daukar sabbin matakan garkama takunkumi ga kasar Sudan. A lokaci daya, bangaren kasar Amurka ya fayyace, cewa kasar Amurka na yin la'akari da kalubalantar kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ya amince da sabon kudurin garkama takunkumi kan kasar Sudan
• Kamfanin gina tasoshin samar da wutar lantaki ya kawo haske ga kasar Sudan 2007-05-14
A makekiyar hamada dake arewa da birnin Khatoum,babban birnin kasar Sudan, wata babbar hasumiyar karfe mai launin azurfa na tsaye a kan hamada wanda ya hada da hanyoyin samar da wutar lantarki na kasar Sudan.
• Tabbatar da samun bunkasuwa muhimmiyar hanya ce da ake bi wajen daidaita batun Darfur na Sudan 2007-04-18
Madam He Wenping ta fadi cewa: " Idan an duba wannan batu daga fuska, to an yi hasashen cewa ainihin batun Darfur shi ne wata magana ce ta arangamar tsakanin kabilu na kasar. Amma a zahiri dai, wata magana ce ta bunkasuwa.".
• Sin ta taka rawa mai yakini a kan batun Darfur 2007-04-17
Kwanan nan, batun Darfur yana ta daukar hankulan gamayyar kasa da kasa, musamman ma rahotonnin da wasu kafofin yada labarai na kasashen yammaci suka bayar dangane da tsanancewar matsalar jin kai sun jawo wa mutane damuwa