Bayan gaisuwa mai tarin yawa dafatan kunanan lafiya.
Bayan haka inason yin amfani da wannan dama gurin mika ta'aziyyata kan rasuwar shahararren dan damben zamani da yarasu ranar Juma'a wato Muhammad Ali. Allah yaji kansa yayi masa rahama ya kyautata namu zuwan Amin.
Wassalam, fatan alheri.
Abdulkadir Ibrahim, G.C.L.C Kano.