Tunda ayarin komitin hukumar wasannin Olympic na duniya suka aiyana sunan kasar Sin a matsayin kasar da za ta dauki nauyin shirya gasar wasannin Olympic na duniya na shekarar 2022, nake maida hankali bisa yadda kasar Sin za ta tsara wasannin Olympic na 2022. Muna bada shawara da cewa, ku fara gabatar mana da tsare-tsare da shirye-shiryen da kasar Sin ke yi bisa wasannin Olympic na 2022 zai gudana a kasar Sin.
Daga Malam Ali Buuge kiraji Gashua.