Rundunar sojojin Sin mai aikin wanzar da zaman lafiya a Sudan ta kudu ta gudanar da tallafin jin kai a gidan marayu dake Juba
Hukumar zabe a Cabo Verde ta ayyana shugaba Jose Maria Neves a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar
Kwalejin horas da jami`an `yan sanda ta kasa dake Wudil ta gudanar da bikin yaye dalibai 845
Shugaban tarayyar Najeriya ya amince da gina jami’ar nazarin harkokin hurda da jama’a da jagoranci a jihar Nasarawa
Guinea ta ayyana kawo karshen barkewar cutar kyandar biri a dukkanin fadin kasar