Gwamnatin jihar Yobe ta sha alwashin taimakawa manoman jihar da kayayyakin aiki na zamani da kuma samar da horo na musamman
Rundunar `yan sandan jihar Kano ta haramta duk wani hawan durba a jihar sabo da yanayin tsaro
Gwamnatin jihar Kano ta kashe Naira biliyan 32 wajen biyan bashin kudin fansho da na gratuti ga tsoffin ma`aikatan jihar
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce Najeriya ta ratso hanyoyin da dama masu hatsari kafin ta kai ga matsayin da take a yanzu
Gwamantin tarayyar Najeriya ta bukaci samun karin goyon bayan `yan kasa domin samun daidaito a tsarin tattalin arziki