Koriya ta Arewa za ta tsara jerin matakan soji da za ta dauka bisa la'akari da yanayin sojin Japan a yanzu
Iran: Tattaunawarmu da Oman ta kasance "mai kyau" kuma ta fi karkata ga tsara hanyoyin wucewa lami lafiya ta mashigin Hormuz
Trump: Tattaunawar da Amurka da Iran ke yi ita ce "dama ta karshe" ga Iran
Amurka ta sanya kudin jingina na biza ya zama na dindindin wanda galibi ya fi shafar kasashen Afirka
OPEC+ ta sanar da kara adadin danyen mai da za ta rika fitarwa zuwa ganga 188,000 a ko wace rana tun daga watan Satumba