Akalla mutane 20 sun mutu bayan girgizar kasa mai karfin maki 7.7 ta abku a kusa da tsibirin Flores na kasar Indonesia
Sin ta lashe lambar zinari da ta azurfa 3 a gasar kimiyyar nukiliya ta duniya karon farko da ta halarta
Iran ta ce har yanzu turbar samun zaman lafiya a bude take yayin da Amurka ta nuna ana ci gaba da tattaunawa
Girgizar kasa a Kumamoto ta Japan ta yi sanadiyar rasuwar mutane 13
Ministan harkokin wajen Sin Wang Yi ya yi kira a karfafa hadin gwiwa na kut-da-kut a SCO domin gina duniya mai damawa da mabambantan bangarori