Adadin wadanda aka tabbatar sun kamu da Ebola a DRC ya karu zuwa 452 tare da mutuwar mutane 82
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da aikin hanyar Gombe zuwa Biu wadda zata hade jahohin shiyyar arewa maso gabas
An kaddamar da lambun shan iska na abota na Sin da Chadi
Gwamnatin jihar Jigawa za ta sayo kananan jiragen ruwa da sauran kayayyakin aikin ceto daga barazanar ambaliyar da ake hasashe a jihar a bana
Aljeriya ta kaddamar da shimfida sashen bututun iskar gas na TSGP