Shugaban Chadi ya yi alkawarin aiwatar da shirin raba iko tsakanin matakan gwamnati ba tare da wata tangarda ba
Sojoji sun hallaka a kalla ‘yan ta’adda 70 a Mali
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kaduna ta ce sama da mutane dubu 30 ne suka nuna bukatar neman aiki a cibiyoyin lafiyar jihar
AU ta yi maraba da sabon ci gaban da aka samu tsakanin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo da ‘yan tawayen M23
Gwamnatin Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo da kungiyar ‘yan tawayen M23 sun sanya hannu kan sanarwar kawo karshen rikici