Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda 12 bayan sun yi yunkurin kai wa sansaninsu hari
Uganda ta dakatar da saukar jiragen sama daga janhuriyar dimokaradiyar Congo a wani bangare na kokarin dakile kara bazuwar cutar Ebola
Hukumar NAFDAC ta lalata jabun kayan abinci da magunguna na kusan naira buliyan 2 a Abuja
Gwamnatin tarayyar Najeriya: cire tallafin man fetur ya ceci tattalin arzikin kasar daga rugujewa
Mataimakin shugaban Afirka ta Kudu ya yi kira da a zurfafa dunkule sassan nahiyar Afirka a gabar da hadakar NEPAD ke cika shekaru 25