Shugabar kasar Namibiya ta fara ziyarar aiki a kasar Sin na tsawo kwanaki 7
An tabbatar da bullar cutar kyandar biri a Guinea Bissau
Hukumar kwastam ta Najeriya ta kulla yarjejeniyar amfani da fasahar zamani da ofishin cinikayya mara shinge tsakanin kasashen Afrika domin saukaka shige da ficen kaya a kasar
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da aikin gyaran wasu manyan hanyoyi mota a wasu yankuna na jihar Borno
Tawagar jami’an lafiya ta Sin ta kafa cibiyar horar da ma’aikatan jinya a Saliyo