Gwamnatin jihar Jigawa ta sanya hannu kan yarjejeniyar kafa kamfanin samar da farantan wutar sola da wasu kamfanoni guda biyu
Akalla mutane 200 sun mutu a ruftawar mahakar ma'adanai a gabashin Jamhuriyar Demokuradiyyar Kongo
Shugaban Nijar: Abokan gaba na kasashen waje suka kitsa harin filin jirgin saman Yamai
Shugaban kasar Ghana: Ya dace a kafa tsarin samar da kayayyaki na bai-daya a nahiyar Afirka
Gwamnatin soja ta Burkina Faso ta sanar da rusa dukkan jam'iyyun siyasa da sauran kungiyoyi masu zaman kansu