Habasha na sa ran cin gajiyar kasuwar kayan lambu ta kasar Sin karkashin manufar soke harajin kwastam
Jami’an tsaron Ghana da Nijeriya sun ceto mutane 44 daga ‘yan damafarar daukan aiki
Gwamnan Borno ya bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankula akan munanan abubuwan da suke faruwa a ‘yan watannin nan a jihar na hare haren ’yan ta’adda
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin bullo da manufofin da suke da nasaba da cigaban rayuwar al’umma
AU ta yi kira da a kara tausayi da hadin kai yayin da ake fuskantar kalubale a duniya