Gwamnan Borno ya bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankula akan munanan abubuwan da suke faruwa a ‘yan watannin nan a jihar na hare haren ’yan ta’adda

16:22:34 2026-03-21