Nijeriya ta kaddamar da ginin hukumar tattara kudaden shiga da kamfanin Sin ya gina
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayar da tallafin naira miliyan 60 ga iyalan jami’ar tsaro da ’yan bindiga suka hallaka a jihar
Gwamnatin jihar Jigawa za ta bullo da tsarin samar da mashaya ga makiyaya a kan iyakokin jihar da jamhuriyar Niger
Shugabannin kasashen Sin da Vietnam sun gana a Beijing
An bude bikin baje kolin kasuwanci na kasa da kasa karo na 139 a Guangzhou