Gwamnatin soja ta Burkina Faso ta sanar da rusa dukkan jam'iyyun siyasa da sauran kungiyoyi masu zaman kansu
Ministan harkokin wajen Ghana ya yi gargadin karuwar hare-haren ta'addanci a yammacin Afirka da yankin Sahel
Shugaban kasar Sin ya gana da firaministan Birtaniya
Rahotanni na cewa an ji karar wasu abubuwan fashewa a kusa da filin jirgin saman birnin Yamai
An kaddamar da harin jirage marasa matuki kan wani birnin dake kudancin Sudan