Za a kai ga warware sabani tsakanin Venezuela da Amurka in ji shugabar rikon kwaryar Venezuela
Jihar Kano ta na neman a kalla malamai dubu 100 kafin ta iya cimma burin adadin malami 1 ya rinka koyar da dalibai 50
An kammala taron zaman lafiya na farko tsakanin Rasha da Amurka da Ukraine ba tare da wata nasara ba
Sin ta bukaci a aiwatar da ra'ayin kasancewar bangarori da yawa a duniya
Sin ta ba da agajin gaggawa ga wani jirgin ruwan dakon kayayyaki na waje da ya yi hadari