Iran ta ce ta kai hari kan cibiyoyin sarrafa bayanai na kamfanonin Oracle Tech da Amazon
Trump: In aka gaza cimma yarjejeniya Amurka za ta kai munanan hare-hare kan dukkan tashoshin wutar lantarki na Iran
Bangaren Sin ya yi kira da a dauki matakin gaggawa don farfado da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Lebanon da yankin Gabas ta Tsakiya
Trump ya ce ya yanke shawarar kawo karshen yaki da Iran ko da mashigar Hormuz ta ci gaba da kasancewa a rufe
Trump: Akwai yuwuwar Amurka ta kwace iko da tsibirin Kharg na Iran