Yawan bayanan da ake samarwa a kan yanar gizo a bara a Sin ya karu cikin sauri
An kaddamar da "kungiyar kawance ta tsarin shugabancin duniya" a Vienna
Shugaban gwamnatin rikon kwarya a Mali ya sha alwashin kakkabe dukkanin wadanda suka kitsa hare-haren ranar 25 ga watan nan
Xi ya aike da wasikar taya murnar kaddamar da dandalin tattaunawa game da kiyaye muhalli da ci gaba mai dorewa na SCO
Dong Jun ya halarci taron ministocin tsaro na kungiyar SCO