Tsohon firaministan kasar Kenya Raila Odinga ya rasu
Najeriya ta yi hasashen samun dala biliyan 410 daga jarin da za a saka a bangaren makamashin kasar nan da shekara ta 2060
Dan takarar jam’iyyar hammaya a Kamaru ya yi ikirarin lashe zaben shugaban kasar
Gwamnatin jihar Jigawa ta dauki matakai na rage asarar da manoma ke yi bayan sun girbe amfaninsu
Hukumar kwastam a tarayyar Najeriya ta kama buhunan fulawa mara kyau da jabun magunguna na sama da naira biliyan 1.99