Gwamnatin jihar Jigawa ta dauki matakai na rage asarar da manoma ke yi bayan sun girbe amfaninsu
Hukumar kwastam a tarayyar Najeriya ta kama buhunan fulawa mara kyau da jabun magunguna na sama da naira biliyan 1.99
AU ta taya Patrick Herminie murnar lashe babban zaben Seychelles
AU ta yi kira da a kai zuciya nesa yayin da ake fuskantar matsalolin siyasa a Madagascar
Dakarun sojin ruwan Najeriya da na kasar Faransa sun kammala atisayen hadin gwiwa a Legas