Ma`aikatar ilimi ta jihar borno ta tabbatar da cewa a kalla ajujuwa sama da dubu 5 ne `yan boko haram suka lalata a jihar
Sin ta mayar da martani game da takunkumin da Amurka ta sanyawa masana'antunta
Wakiliyar CMG ta zanta da farfesa Jeffrey Sachs na jami'ar Columbia
Gwamnan jihar Yobe ya ce ya zama wajibi a mayar da hankali ga tsarin ilimin ’ya’yan makiyaya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta shirya tura dakaru dubu 130 na masu tsaron dazuka zuwa sassa daban daban na kasar