Masana tattalin arziki sun yi gargadin cewa tattalin arzikin Amurka ya hau "siradin koma baya"
Sin ya yi kira ga Isra’ila da ta dakatar da aiwatar da mataki mai hadari a zirin Gaza
Rasha ba za ta ci gaba da bin ka'idojin "Yarjejeniyar Makamai na Tsaka-tsaki da na Gajeren Zango" ba
Hamas ta ce a shirye take ta biya bukatar ICRC ta kai abinci ga Isra'ilawan da aka yi garkuwa da su
Hamas ta ce ba za ta ajiye makamai ba har sai an kafa kasar Palasdinu