Masana tattalin arziki sun yi gargadin cewa tattalin arzikin Amurka ya hau "siradin koma baya"
Sin ya yi kira ga Isra’ila da ta dakatar da aiwatar da mataki mai hadari a zirin Gaza
Rasha ba za ta ci gaba da bin ka'idojin "Yarjejeniyar Makamai na Tsaka-tsaki da na Gajeren Zango" ba
Kasashe takwas masu fitar da man fetur za su kara yawan man da suke hakowa a Satumba
Hamas ta ce ba za ta ajiye makamai ba har sai an kafa kasar Palasdinu