NEMA: Wajibi ne masu ruwa da tsaki a Kano su tashi tsaye domin maganin ambaliyar ruwa a yayin damunar bana
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kaduna ta ce ta shawo kan matsalar annobar kwalara da ta shafi daliban sakandaren Kawo
Hedkwatar rundunar ‘yan sandan Najeriya mai kula da shiyyar Kano da Jigawa ta koka kan karuwar haramtattun magunguna a jihar Kano
Mutane 28 sun mutu sanadiyyar hare-hare a arewacin Nijeriya
Tawagar jami’an jinya ta Sin mai tallafawa Zanzibar ta fara shirin daga matsayin fasahar jinya a wurin