AES: Gamayyar kasashen yankin Sahel ta kafa wata kotun hukunta laifuka
Gwamnatin Kongo Kinshasa ta dauki matakin gaggawa don tinkarar cutar kwalara
Mataimakin babban magatakardan MDD: Sin aminiya ce da Afirka za ta iya dogaro da ita
Gwamnatin jihar Yobe ta bayyana damuwa bisa yadda ta’ammali da miyagun kwayoyi ke neman gindin zama a jahohin arewa
Za a sake fadada aikin tabbatar da tsaro zuwa wasu manyan garuruwa biyar dake jihar Yobe