Dakarun sojin ruwan Najeriya da na kasar Faransa sun kammala atisayen hadin gwiwa a Legas
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce akantoci suna da tasirin gaske wajen tabbatar da gaskiya da daidaito a ma`aikatun gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu
Ma`aikatar ilimi ta jihar Borno ta tabbatar da cewa a kalla ajujuwa sama da dubu 5 ne `yan boko haram suka lalata a jihar
Masanin Kenya: Taron kolin mata ya shaida alkawarin Sin na inganta hakkin mata
An gudanar da taron hadin kai na raya albarkatun kasa tsakanin Sin da Mozambique