Kasar Sin ta nanata adawa da matakan tilastawa da nuna babakeren tattalin arziki
Tawagar kasar Sin ta ceto mutum 6 a girgizar kasar Myanmar
Lardin Yunnan na Sin na ci gaba da kai kayan agaji Myanmar da girgizar kasa ta afku
Yawan kayayyakin da aka yi hada-hadarsu a tashoshin jiragen ruwa na Sin a 2024 ya ci gaba da kasancewa na farko a duniya
Al’ummar musulmi a tarayyar Najeriya sun bi sahun takwarorin su na wasu kasashen duniya wajen gudanar da bikin karamar salla a yau Lahadi