Shugabancin G20 na Afirka ta Kudu zai sa kaimi ga karfafa alkawurran magance sauyin yanayi a duniya, in ji minista
Nijar: Volker Türk ya yi kira ganin cewa kazamin hari kan wani masallaci ya zama wata alamar gargadi
Somaliya ta zama mambar bankin bunkasa kasuwancin shige da ficen kayayyaki na Afirka a hukumance
Shugaban Afirka ta Kudu ya yi gargadin a guji "siyasar rarrabuwar kawuna" yayin da korarrren jakadan ya isa kasar
Jihar Kano ta kasance jihar ta shida a jerin jihohin da aka fi samun matsalolin cutar TB a tarayyar Najeriya