Somaliya ta zama mambar bankin bunkasa kasuwancin shige da ficen kayayyaki na Afirka a hukumance
Jihar Kano ta kasance jihar ta shida a jerin jihohin da aka fi samun matsalolin cutar TB a tarayyar Najeriya
Ministan harkokin wajen Burkina Faso na ziyarar aiki a kasar Qatar
FAO ta MDD ta kaddamar da shirin samar da abinci mai gina jiki a jihar Sokoto
Jakadan Afirka ta Kudu da aka kora daga Amurka ya dawo gida ba tare da wata nadama ba