Benin ta kira jakadanta dake Nijar bayan kalamansa dake ganin sun wuce gona da iri
Ecowas ta nemi agajin kasar Turkiya wajen yaki da ayyukan ta’addanci a shiyyar yammacin Afrika
Kasar Sin ta bayyana sunayen tufafi, da na motar zirga-zirga a duniyar wata
Aljeriya, Najeriya da Nijar sun rattaba hannu kan yarjejeniyar shimfida bututun iskar gas a yankin Sahara
Gwamnatin jihar Jigawa za ta hada hannu da kasar Saudiya wajen bunkasa noman dabino