Majalissar dattawan Najeriya za ta gayyaci ministan ilimi da shugaban hukumar lura da jami’o’i ta kasa domin kawo karshen rikicin yajin aikin kungiyar ASUU
Ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin: Sin za ta kyautata matakan takaita fitar da ma'adanan farin karfe na rare earth
'yan bindiga sun kashe mutane 13 yayin wasu hare-hare a yankin tsakiyar Nijeriya
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce ba za ta gaza ba wajen biyan sojojin dake fagen fama hakkokinsu na alawus
Najeriya ta bukaci ECOWAS da ta ayyana satar albarkatun kasa cikin jerin manyan laifuka na duniya