Kamfanin hakar danyen mai a teku na Sin ya sanar da fara aiki a mataki na biyu na hakar mai a yankin teku mai zurfi
Wakilin musamman na shugaban kasar Sin ya halarci taron kasa da kasa na shekarar zaman lafiya da aminci a Turkmenistan
Wani dan bindiga ya harbe mutane biyu a jami’ar Brown dake Amurka
Antonio Guterres ya yi Allah wadai da hare-haren jirage marasa matuka kan sansanin tawagar wanzar da zaman lafiya dake Sudan
Wang Yi ya zanta da mataimakin firaministan hadaddiyar daular Larabawa