Gidan talabijin: Kashi na farko na harin Isra'ila kan Iran zai kammala cikin kwanaki 4
Ministan wajen Oman: Iran ta amince "ba za ta sake mallakar kayan da za a iya kera bam na nukiliya ba"
Isra'ila ta ce ta kaddamar da farmakin “riga-kafi” a kan Iran
Amurka ta amince jami’an ofishin jakadancinta da ba sa gudanar da muhimman ayyuka su bar Isra’ila
MDD ta bayyana damuwa game da rikice-rikicen kan iyaka tsakanin Afghanistan da Pakistan