Sakatare-janar na MDD ya yi kira da kada a yi amfani da yunwa a matsayin makamin yaki
Kura ta lafa bayan da Cambodia da Thailand suka yi dauki ba dadi sakamakon rikicin kan iyaka
An fara sabon zagayen tattaunawar cinikayya tsakanin Sin da Amurka a Sweden
Thailand da Cambodia sun amince da tsagaita wuta
Mukaddashin firaministan Thailand ya tashi zuwa Malaysia domin halartar tattaunawa game da rikicin kan iyaka da Cambodia