in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Bintu Zarma(I)
2019-03-26 13:58:32 cri

Yau shirin In ba ku ba gida na farin cikin gabatar muku wata bakuwa daga Maidugurin jihar Borno na tarayyar Najeriya, wato Hajiya Bintu Zarma, mataimakiyar shugaba ta biyu ta kungiyar mata ta jihar Borno.

A hirar da abokiyar aikinmu Fa'iza Mustapha ta yi ita, Hajiya Bintu Zarma, ta bayyana manufar kafa kungiyar mata ta jihar, da yadda kungiyar ta taimaka wa matan jihar wajen karatu don tinkarar matsalar rashin aikin yi da suke fuskanta, kana da yadda suka taimaka wajen wayar masu da kamuwa game da cutar kanjamau. Bugu da kari kuma, game da rahoton da aka bayar kan cin zarafin mata da ke faruwa a jihar, Hajiya Bintu ta bayyana cewa, kungiyarta na yin kokari wajen yin kira don a warware wannan matsalar. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China