in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira tare da matashiya Fatima Foud Hashim-1
2019-02-05 15:52:53 cri

A wanan baya ne wakiliyar mu Fa'iza Mustafa ta yi hira da wata matashiya mai suna Fatima Foud Hashim a birnin Kano a tarayyar Najeriya, mamallakiyar Shafin Open Diaries na shafukan sada zumunta na zamani, inda mutane ke bayyana matsaloli da damuwarsu don neman shawarwari. Haka zalika, shafin na taimakawa wajen samar da gudunmuwa ga marasa karfi. Shin wace ce wannan baiwar Allah? Sai ku biyo mu cikin zantawarsu da wakiliyarmu Fa'iza Mustapha.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China