in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yang Jiechi zai kai ziyara Jamus da wasu kasashen Afirka uku
2015-02-06 11:03:07 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei, ya ce mamban majalisar gudanarwar kasar Sin Yang Jiechi, zai kai ziyara kasar Jamus domin halartar taron tsaro na Munich karo na 51, wanda za a gudanar daga ranar 6 zuwa 11 ga watan nan, bisa gayyatar da shugaban taron Wolfgang Ischinger ya yi masa.

Har wa yau Mr. Yang zai ziyarci kasashen Algeria, da Zimbabwe da kuma kasar Uganda. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China