in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban jami'in kasar Sin ya halarci bikin bude taro karo na uku na dandalin hukumomin kwararru na Sin da Afrika
2013-10-21 16:45:49 cri

An yi bikin bude taro karo na uku na dandalin hukumomin kwararru na Sin da Afrika kuma bikin kaddamar da shirin hadin kai na 10+10 tsakanin Sin da Afrika a yau Litinin 21 a ga wata a nan birnin Beijing. Mamban majalisar gudanarwa ta kasar Sin Yang Jiechi ya halarci taron tare da ba da jawabi. Mutane fiye da 200 sun halarci taron, ciki hadda wakilan kwamitin kula da ragowar ayyuka game da dandalin, jakadun kasashen Afirka da ke kasar Sin, da masu ilmin Sin da Afrika.

A cikin jawabinsa, Yang Jiechi ya bayyana kyakkyawan fata ga taron, da ''shirin hadin kai na 10 + 10'' da aka fara tafiyar da shi.

Wakilin hukumar kwararru ta Sin da Afirka ya bayyana cewa, za a yi amfani da wannan shiri domin kara hadin kai tsakanin Sin da Afrika a fannin al'adu tare kuma da zurfafa hadin kai tsakaninsu nan gaba. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v Babban jami'in kasar Sin ya gana da ministan harkokin wajen Faransa 2013-04-12 20:17:17
v Ministan harkokin waje na kasar Sin ya yi kira a mutunta ra'ayin Afirka dangane da zabin abokan kawance 2013-03-09 16:32:27
v Kasar Sin tana fatan taimakawa Afrika ta tsakiya don cimma burin tabbatar da zaman lafiya da karko 2013-01-15 16:55:02
v Sin ta yi maraba ga yadda bangarorin da ke rikici a Afrika ta tsakiya suka amince da yin shawarwari cikin lumana 2013-01-07 16:57:59
v Akwai yiwuwar ganin ciniki tsakanin Sin da Afrika ya kara hauhawa 2012-12-27 20:27:39
v Asusun ba da lamuni na Sin da Afirka ya taimakawa kamfanonin motar Sin raya kasuwannin Afirka 2012-12-13 15:34:05
v An kafa kawancen masuntan kasashen Sin da Afirka 2012-12-11 20:44:12
v An gudanar da taron tattaunawa na hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka a Hainan na kasar Sin 2012-11-28 10:58:10
v Sin tana son yin kokari tare da kasashen Afirka wajen kara samun fahimtar juna a fannin siyasa 2012-09-11 20:26:47
v Sin na fatan yin kokari tare da Afrika don raya dangantakarsu zuwa wani sabon matsayi 2012-08-28 17:22:41
v Mataimakin firaministan kasar Sin ya halarci dandalin hadin gwiwa tsakanin gwamnatocin biranen Sin da Afirka karo na farko 2012-08-27 19:21:01
v Wakilai mahalartan taron dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar Sin da Afirka ta fuskar watsa labaru sun ziyarci CRI 2012-08-24 22:01:03
v Babban jami'i mai kula da watsa labarai na kasar Sin ya gana da wakilan kasashen waje masu halartar dandalin hadin gwiwar kafofin watsa labarai na kasashen Afirka da Sin 2012-08-24 20:44:40
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China